Shugaban kungiyar iyalan Alhaji Inusa Gaidar Madaka Gaidar dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Hamza Sani Inusa ya ja hankalin al’umma da su rinka taron...
Mai unguwar yankin Danbare (D) dake karamar hukumar Kumbotso, Saifullahi Abba Labaran, ya ce a shirye ya ke ya yi gwajin kwakwalwa tare da sabuwar Amaryar...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero zai yi bikin naɗin sarauta a karon farko, tun bayan hawansa Sarkin Kano fiye da shekara guda. Gwamnatin jihar Kano...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Cidari, ya shawarci iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin zama ababen koyi a nan duniya...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA da sauran jami’an tsaro sun cafke wasu gurɓatattun magunguna da wa’adin amfani...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa, Jami’an ta takwas ne su ka jikkata ciki har da mutum biyu da su ka je...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce, kuskure ne babba sauke mai da rana a gidan mai, domin hakan ne sanadiyar tashin gobara a gidan...
Manajan gidan man Al-Ihsan dake unguwar Sharaɗa Phase one, Muhammad Labaran Ƙofar Nasarawa, ya ce, gobarar da ta tashi a gidan man su ba laifin su...
Gidan man Al-Ihsan dake rukunin masana’antu a yankin Sharaɗa Phase One, ya baiwa iyalan waɗanda ibtila’in gobarar ta rutsa da su da gwamnatin Kano da ma...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Ambasada Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ja hankalin gwamnati da masu hannu da...