Shugabar kungiyar dake tallafawa marayu da marasa karfi ta jihar Kano wato Holpi Hajiya Bilkisu Muhammad Rabi’u ta yi kira ga maza da su rinka karfafawa...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, rundunar ‘yan sanda za ta rinka hukunci mai tsauri ga jami’inta da ta kama da karbar...
Kungiya kwallon kafa ta Fc Sheshe za ta koma daukar horo a rana Laraba 19-5-2021. Cikin sanarwar da mai horas da kungiyar, Aimani Sheshe, ya sanyawa...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA), Barrister Aminu Gadanya ya ce kungiyar su ta na goyon bayan matakin da kungiyar ma’aikatan Shari’a JUSUN...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Karkasara United dake karamar hukumar Tarauni ta ce a yanzu haka ta shirya tsaf, domin ci gabada da daukar horo a ranar...
A gasar cin kofin murnar auren Alhaza Rijiyar Zaki wanda ƙungiyoyi 16 za su fafata a wasan zagaye na biyu. Kano Lion da Ashafa Action Highlanders...
Limamin masallacin Juma’a na Dorayi Babba unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Koki ya ce, ibadar watan Azumin Ramadan horo ne domin jajircewa da ibadu a sauran...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Malam Muhammad Yakub Umar ya ja hankalin al’ummar musulumi da su ci gaba da...
Dandalin magoya shirin gasar Firimiya ta kasar Ingila a tashar Dala FM dake Kano, sun mika kayayyakin abinci zuwa gidan marayu na Nasarawa. Magoya bayan shirin...
Tsofaffin kungiyar daliban makarantar Sakandiren Sharada wato GSS Sharada ajin shekarar 2001, sun nada sababbin shugabannin rikon kwarya a karo na farko da za su tafiyar...