Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta lashe zaben shugaban kasa a 2023. Buhari ya ce, APC ta yi...
An saka Romelu Lukaku a cikin ‘yan wasa 26 da Belgium za ta wakilci kasar a gasar cin kofin duniya ta Qatar, duk da raunin da...
Mai horas da Super Eagles, Jose Peseiro, ya bayyana dalilan da yasa manyan kungiyoyi kamar Chelsea, Manchester United, Real Madrid da Tottenham Hotspur ke zawarcin Victor...
Gwamnatin tarayya, ta ce, a halin yanzu tana sa ido kan al’amuran a shafin Twitter bayan saye kamfanin da Elon Musk ya yi. Lai Mohammed, ministan...
Kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya UN, sun amince da mayar da ranar 18 ga watan Nuwamba a matsayin ranar kariya da waraka daga cin zarafin yara....
Mikel Arteta ya dage cewa, wasan da Arsenal ta yi da Brighton a gasar cin kofin Carabao bai bayar da tabbacin rashin nasara ba yayin da...
Antonio Conte ya tausaya wa ‘yan wasansa na Tottenham, bayan da Nottingham Forest ta fitar da su daga gasar cin kofin Carabao, saboda tarin gajiya da ...
Kocin Liverpool, Jurgen Klopp, ya ce ya jajirce a kulob din, ko da menene ya faru da mallakar kulob din a yanzu. Kungiyar wasannin motsa jiki...
Southampton ta tabbatar da nadin Nathan Jones, a matsayin sabon kocinta bayan sallamar Ralph Hasenhuttl. Tsohon dan wasan Wales Jones, mai shekara 49, ya bar kungiyar...
A ranar Larabar da ta gabata ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shaida wa mai martaba Sarki Charles na Uku cewa, ba shi da gida a...