Tsohon shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa zai tsaya takarar shugabancin kasar a zaben 2024 na jam’iyyar Republican. Trump na neman komawa fadar White...
Shugaban Barcelona, Joan Laporta ya yarda cewa, kungiyar ba za ta iya siyan ‘yan wasa ba a lokacin kasuwar musayar ‘yan wasa a watan Janairu saboda...
An ceto wata mata mai matsakaicin shekaru mai suna Sadiya, bayan da mijinta ya tsare ta a gidansa har tsawon shekara daya ba tare da abinci...
Sadio Mane ba zai buga wasannin farko na gasar cin kofin duniya da Senegal za ta buga saboda rauni, in ji wani jami’in hukumar kwallon kafar...
Chelsea ta tabbatar da cewa Paul Winstanley ya koma kungiyar a matsayin Daraktan fannin siya da siyar da ‘yan wasa na kungiyar. Chelsea ta bayyana hakan...
Firaministan Rwandan ya sauka daga muƙaminsa tare da neman afuwar ‘yan ƙasar saboda shan barasa a lokacin da yake tuƙi. Gamariel Mbonimana ya ajiye muƙaminsa kwana...
Wani matashi mai sana’ar tukin baburin Adaidaita Sahu, a jihar Kano, Safiyanu Ibrahim ya ce, suna fama da fasinja wajen biyan kudi, sakamakon tsadar man fetur....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce, Akuskura da mutane suke saya suna kuskurawa da sunan magani yana kisa farat daya. Shugaban hukumar...
Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta soke zaɓen fitar da gwanin gwamna na jam’iyyar APC na jihar Taraba. Alƙalin kotun mai shari’a Obiora Egwatu,...
Majalisar Dinkin Duniya, ta yi ƙiyasin cewa, yawan al’ummar duniya zai cika miliyan dubu takwas. Shekara goma sha ɗaya da ta gabata ne duniyar ta zarta...