Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zaman ta a nan Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunus, ta yi umarnin da a ci gaba da...
Babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce wasu maƙiya ne suka shirya makircin haɗa hukumar da gwamnan jihar Kano Injiniya...
Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram, sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan Duniya. Tun da farko, mutane da dama...