Babban kotun tarayya dake zamanta a jihar kano, karkashin jagorancin mai shari’a M A Liman, ta umarci gwamnatin jihar Kano, da majalisar dokokin jihar da su...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da bikin ranar mata ta Duniya, da ta shirya gudanarwa a juma’ar nan har sai baba ta gani ɗungurun-gun. Kwamishiniyar jin...
Gwamnatin jihar Kano tace kusan Yara miliyan 3 za’ayiwa rigakafin cutar shan inna a kananan hukumomin jihar nan 44, duba da samun ɓurɓushinta da kaso 65,...