Labarai9 months ago
Kwamitin Mata na Masallacin Salafussaleh dake Ɗorayi ya bai wa Marayu 109, tallafin kayan sawa
Limamin masallacin Salafussaleh dake unguwar Ɗorayi ƙarama Mallam Ibrahim Abdullahi Bunkure, ya shawarci masu hali da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa Marayu, da abubuwan da suka...