Yayin da watan Azumin Ramadana ke ƙara gabatowa shugaban kasuwar Dawanau Alhaji Muttaƙa Isah, ya ce za su yi duk mai yiyuwa wajen ganin ƴan kasuwar...
Malamin addinin musuluncin nan dake jihar Kano Malam Muhktar Abdullahi Faragai, ya shawarci al’umma da su kasance masu yiwa iyayen su biyayya musamman ma uwa ko...
Zirga-zirgar ababen hawa ta tsaya cak a kan titin Kano zuwa Zaria da yammacin yau Asabar, bisa yadda wasu direbobin motocin Tirela suka gindaya motocin...
Al’ummar unguwar Bachirawa karshen kwalta, sun yi kukan cewar wasu Ƴan Daudu sun kai farmaki a ofishin hukumar Hisbah na yankin Bachirawan dake jihar Kano. Tun...