Shugabancin ƙaramar hukumar Birni na riƙo dake nan jihar Kano ya ce bayan karɓa wannan ƙaramar hukumar sun same ta cikin muhuyacin hali, kasancewar yadda sakatariyar...
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari a jihar kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar Kano, inda suke zargin shugabancin kasuwar...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a sakatariyar Audu Baƙo a jihar Kano, ta yi hukunci akan shari’ar da dattijon nan Alhaji Alhassan Aminu Ɗan Tata...
Kungiyar nan mai rajin habbaka noman kayan lambu ta Horti Nigeria ta horas da manoman kayan lambu da dilolin da ke sayar da kayan amfanin gona...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Universal Declaration of Human Rights dake jihar Kano, ta ce akwai buƙatar shugabanni suyi abinda ya dace dan ganin an...