Kotun Magistrate mai lamba 25 dake zamanta a unguwar No-man’s-land, ƙarkashin Jagorancin mai Shari’a Hajiya Halima Wali, ta wanke tare da sallamar shugaban kwamitin samar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci baturan ƴan sanda a faɗin jihar Kano, da su riƙe duk wanda yazo karɓar belin ƴan fashi da makamin...
Rundunar ƴan sandan Kano ta ce ta samar da rundunar yaƙi da ƴan Daba da ƴan Fashi da makamai, da suke addabar mutane a unguwar Ɗorayi...