Muƙaddashin shugaban hukumar sifiri ta Kano Line, Injiniya Abubakar Sadiq, ya ce, daga lokacin da ya shiga ofishin sa a watan Oktaban da ya gabata Zuwa...
Yayin da al’umma ke cikin matsin rayuwa yanzu haka jama’ar gari sun fasa wani rumbun ajiyar hatsin gwamnati da ke Abuja, inda suka wawushe kayan abincin...
Rundunar ƴan Sandan jihar Katsina ta sanya kyautar kuɗi har Naira miliyan hamsin ga duk wanda ya bata bayanan sirrin kama wasu riƙaƙƙun ƴan ta’adda biyu...