Gwamnatin jihar kano ta ce zancen da ke yawo na cewar ta ware naira biliyan shida domin ciyarwa a watan ramadana ba gaskiya bane. Engr Abba...
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin duba yadda ake ciyarwar azumin watan Ramadan, a kananan hokumomin cikin birnin jihar 8, domin sa ido da duba yadda ake...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare...