Babban kwamandan ƙungiyar sintirin Bijilante dake nan Kano Shehu Muhammad Rabi’u, ya ce yanzu haka sun baza jami’an su a sassan Kano domin kakkaɓe ɓata garin...
Malamar addinin musulunci dake nan Kano Malama Fatima Ahmad Tsakuwa, ta shawarci mata da su ƙara himma wajen kula da tarbiyyar ƴaƴansu, tare da kuma zaburar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta labarin da ake yaɗa wa, a kan wani mutum da ake zargin an maƙure masa Wuya da wayar Kebir,...