Shugabar Ƙungiyar taimakawa marayu da marasa karfi ta Amru Bil Ma’aruf, Malama Shema’u Muhammad Ɗantata, ta ce a bana mata sai sunyi hakuri da abunda mazajen...
Babban kwamandan ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano Ubale Barau Muhammad Badawa, ya gargaɗi jami’an su da su mayar da hankali wajen kare rayuka...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci al’ummar Musulmi da su duƙufa wajen taimakekeniyar juna a wannan lokaci da mutane suke cikin halin...