Gwamnatin Jihar Kano ta ce tayi tanadi mai kyau domin tallafawa al’umma a cikin watan Azumin nan da muke ciki. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif...
Shugaban rikon karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano Kabiru Ibrahim Dan Guguwa, ya buƙaci ƴan Kwamitin da za su raba kayan abinci Buhu 1500, da...