Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Abba Garba, wanda akafi sani da Abba Ɗan Ƙuda, ɗan unguwar Ɗorayi Chiranchi,...
Dagacin garin Ja’en dake ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano Alhaji Isma’il Sa’ad Usman, ya shawarci masu hali da ƴan ƙungiyoyin sa kai, da su ƙara...
A daren jiya Juma’a ne aka yi zargin wasu matasa da ba’a san ko su waye ba suka yiwa wani mutum yankan Rago, a yankin Sabon...