Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ya koka dangane da yadda ake ciyar da abincin azumi a mazabar gidan maza dake karamar hukumar birni a nan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bai wa shuwagabannin hukumomi da ma’aikatun gwamnati hadin kai yadda ya dace, domin sauke nauyin al’ummar jihar....
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta batun da ake yaɗawa kan cewar gwamnatin bata ajiye kwarya a gurbin ta ba wajen nadin shugabannin ruko na kananan hukumomin...