Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’umma da su ƙara ɗaɓɓaƙa taimakon masu ƙaramin ƙarfi...
Masanin tsaron nan Kyaftin Abdullahi Bakoji Adamu, mai ritaya, ya ce akwai buƙatar shugabanni su yi duba na tsanaki tare da fito da sabbin hanyoyi, domin...