Manyan Labarai9 months ago
Kotu tayi umarnin a rataye ɗan ƙasar China Frank Genk bayan samun sa da laifin kashe Ummita
Babbar kotun jaha mai lamba 16 karkashin jagorancin mai Shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan mutumin nan ɗan ƙasar...