Yanzu haka ƙasar Saudiyya ta bayar da sanarwar ganin jinjirin watan Azumin Ramadan mai alfarma. Kafar yaɗa labarai ta BBC, ta bada tabbacin cewar fadar Sarkin...
Shugabar kungiyar mata lauyoyi ta Duniya reshen jihar Kano FIDA, Barista Bilkisu Ibrahim Sulaiman, ta ce, daɗewa ana yin shari’un laifi, ke sawa masu ƙara janyewa...
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Abubakar Kabiru Ibrahim, babban malami na Madabo, ya ja hankalin al’ummar Musulmi, da su kame daga saɓawa Ubangiji S.W.T, yayin...