Kwamandan kungiyar Sintiri na karamar hukumar birni Idris Adamu Sharada ya ce, sakin masu laifi da ake yi da zarar sun kama su ya na janyo...
Kungiyar ‘yan tebura da ke kasuwar kantin kwari a jihar Kano ta ce, tashin su daga wajen da su ke gudanar da kasuwanci barazana ce sha’anin...
Kungiyar Bijilante da ke unguwar Mandawari, sun kama wani matashi da ake zargin ya na sayar da kwaya ga kananan yara. Kwamandan ƴan Bijilante na unguwar...
Tsohon shugaban kakakin majalisa ta kasa Kawu Sumaila ya ce, rashin yarda a tsakanin wasu yan majalisa ne ya jawo kin amincewa da yin amfani da...
FC heart – 0 Dabo Babes – 0 Soccer Strikers – 1 Darma United – 1 FC Sheshe – 1 SS Hotoro – 3
Kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babies za ta fafata da Darma United a yammacin ranar Juma’a 22 ga watan Oktoba na wannan shekarar. ga jerin sauran...
Majalisar Sharifan Najeriya ta tabbar da nadin, Alhaji Abba Jaye dan jihar Katsina a matsayin sabon sarkin Sharifan Najeriya. Nadin dai na sarkin Sharifan Najeriyar an...
Shugaban ƙaramar hukumar Gwale, Alhaji Khalid Ishaq Ɗiso ya ce, bai kamata iyaye su rinƙa nuna halin ko in kula da tarbiyyar ƴaƴansu ba, domin nuna...
Wani mutum mai suna, Isma’il Muhammad Zangon Dakata ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a PRP Kwana Hudu karkashin, Alkali Isa...
Wani matashi mai suna, Bilal Jibril, dan unguwar Rijiyar Lemo, ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a PRP Kwana Hudu, karkashin,...
Wasu matasa yan unguwar Dambo dake yankin Dawakin Dakata a karamar hukumar Nassarawa, sun gudanar da bikin cika ciki, domin raya al’ada. Matasan fito fili tare...
Limamin masallacin Juma’a na Madina Sheikh Abdulmuhsin Bin Muhammad Alkasim, ya yi kira ga a’lummar musulmai da su rinka godiiya ga Allah, a duk halin da...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus Sunnah da ke unguwar Dangoro, a karamar hukumar Kumbotso, Dr. Abubakar Bala Kibiya ya ce, Allah ya haramta musulmi da su...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwar Gwazaye Gangan ruwa, Malam Zubair Almuhammadi ya ce, ya kamata al’ummar musulmi su rinka taya juna...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Ibrahim Nakwara da ke unguwar Gwazaye, a karamar hukumar Kumbotso, Malam Ibrahim Ahmad Musa, ya ja hankalin gwamnatin jihar Kano da...