Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, al’umma su guji aikata zalunci, domin yana daga cikin abinda...
Limamin masallacin juma’a na barikin sojojin kasa na Bokavu, Major Sabi’u Muhammad Yusuf, ya ce, akwai bukatar al’umma su gyara kura-kuransu ta hanyar yiwa kansu hisabi,...
Babban limamin masallacin juma’a na Malam Adamu Babarbari, sabuwar Madina Bachirawa, ya ce, akwai darussa masu yawa a cikin Hijirar manzon Allah (S.A.W) daga Makka zuwa...
Shelkwatar tsaro ta tabbatar wa ‘yan kasa, musamman mazauna yankin babban birnin tarayya, kan kudirinta na tunkarar duk wani kalubalen tsaro da ke addabar Abuja da...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a, Usman Na’abba, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane biyu wadanda kotun ta...
Cibiyar fasahar sadarwar zamani ta CITAD, ta ce, Da kafar sadarwar zamani za ka iya bunkasa kasuwancin ka, musamman ma matan aure da ke sana’o’i a...
Al’ummar garin Dausayi da ke karamar hukumar Ungogo, a jihar Kano, sun koka dangane da yadda suke fama da matsalar hanya da kuma gada. Dagacin Dausayi,...
A ranar 18 ga watan Yulin shekarar 2022, gwamnatin jihar Kano, ta sanar da dokar hana tuka baburin Adaidaita Sahu, a fadin jihar, tun daga karfe...
Babbar kotun jaha mai lamba 5 karkashin jagorancin justuce Usman Na,Abba ta fara karanta hukunci a kunshin tuhumar da ake yiwa Abdulmalik Tanko da Fatima musa...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta bayar da belin dakataccen babban Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris da sauran wadanda a ke...
Kotun shari’ar musulinci mai zaman ta a Kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola. ta sanya ranar 4 ga watan gobe, domin ci gaba...
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake jaddada aniyar sa ta aiki tare da ‘ya’yan Jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a...
Gwamnan jihar Kano, ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Agusta na shekarar 2022, a matsayin ranar hutu, domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445....
Kungiyar Mafaruta sun gano wasu katunan zabe na dindindin guda 320, da aka boye su a wani kango a kan titin Ogbia a jihar Bayelsa. Jami’an...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da na masu zaman kansu cikin gaggawa, a matsayin wani mataki na kare rayukan dalibai a...