Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirin ta na kara habaka bangarorin ilimi da kuma lafiya. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka yayin da...
Gwamnatin jihar Kano ta jadda kudirin ta na Kara habbaka bangarorin ilimi da kuma lafiya a jihar. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Ibrahim Magaji dan Shekaru 20 dake karamar hukumar Kura a nan Kano sakamakon hallaka...
Shugaban Kwamitin ilmi kuma wakili a kananan hukumomin Rimingado da Tofa a zauren majalisar dokokin jihar kano, Muhammad Bello Butu-butu, yayi kira ga wasu daga cikin...
Hukumar kashe gobara ta Kasa reshen jihar Kano ta bayyana sakaci a matsayin dalilan dake kawo tashin Gobara a Gidaje, Kasuwanni da Makarantu gami da ma’aikatu...
A jiya talata ne gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabbin kwamishinoninsa guda Ashirin a zangon mulkinsa na biyu a rufaffan dakin...
AIG Tambari Yabo Muhammad mai ritaya ya bayyana cewar yansanda da sojoji basa iya tunkarar surkukin dajin da ‘yan ta’adda da suke. Tambari Yabo Muhammad ya...
Shah Rukh Khan mashahurin jarumi ne hakazalika fitacce a duniyar fina-finan India baki daya, baya ga haka “Furodusa” ne, wato mai shirya fina-finai. Jarumi Sharukhan Ba...
Al’ummar garin Rimin Gado dake nan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a jiya Litinin kan aikin hanya da gwamnati ta fara amma ba’a kai...
Biyo bayan shafe tsawon kwanaki 22 babu wutar lantarki a unguwar Shagari Quarters dake nan Kano, al’ummar yankin sun kai karar kamfanin rarraba wutar lantarki na...