Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu dake nan Kano sun cafke wasu matasa biyar daliban makarantar mari, da ake zargin sunyi yunkurin hallaka wani malaminsu. Mutanen unguwar ne...
Al’ummar musulmi daga ko ina a fadin duniya na cigaba da gabatar da bukukuwan maludi domin murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyayyen halitta manzon tsira...
Wani batu dake cigaba da jan zare a shafukan sada zumunta shine batun A Soke Lefe da masu amfani da shafukan ke ta kiraye-kiraye a kai,...
Shugaban kwamitin tsaftacce makarantun mari da gwamnatin Kano ta Kafa, kuma kwamishinan al’amuran addini na jihar Kano Dakta Tahar Adamu Baba Impossible ya bayyana cewa tuni...
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake nan Kano karkashin mai shari’ar O.A Oguata, ta kori karar da jarumar fina-finan hausar nan Amina Amal ta shigar...
A ranar jumu’ar da ta gabata ne aka daura Auren fitacciyar jarumar nan wato Hafsat Shehu, a nan Kano, wadda tsohuwar matar fitaccen jarumin nan ne...
Fitaccen marubuci kuma jarumin fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Cediyar ‘yan gurasa wanda aka fi sani da Kamaye ya bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu itace tafi can-canta...
Hukumar kwashe shara da tsaftar Muhalli ta jihar kano ta yi barazanar hukunta masu gudanar da aikin fito da shara gafen hanya, ba tare da sanar...
Babban sakataren gudanarwar hukumar kula da makarantun sakadire a jihar Kano, Dr. Bello Shehu ya ce matsalar cunkuso da ake samu a makarantun jihar kano, ko...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa shiyyar Kano da Jigawa ta ce za ta samar da hanyoyin wayar da kan ‘yan kasuwa game da abubuwan da...