A karamar hukumar Bichi kuwa wata dambarwa ce ta barke, inda ake zargin wani uba yayi biyan bashi da ‘yar sa a kan kudi naira dubu...
Maimartaba Sarkin Hausawan Agege a jihar Legas Alhaji Musa Muhammad, ya bayyana cewa akwai lauje cikin nadi kan labaran da ake ta yadawa cewa gwamantin jihar...
Hukumar Hisba ta dakatar da nuna wani sabon wasan fim din Hausa na Kannywood a sabuwar Sinimar zamani dake kan titi zuwa gidan zoo saboda lokacin...
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibn Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar ya bukaci mutane da su tashi tsaye wajen umarni da...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Naira Bilyan Biyu domin gudanar da magudanar Dagwalon masana’antu dake jihar Kano. Babbar Sakatariya a ma’aikatar Muhalli ta Nijeriya, Hajiya...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Hukumar NDLEA a nan Kano ta tabbatar da kama wasu maza magidanta biyu wadanda tace, suna safarar tabar Wiwiz uwa nan Kano. Magidantan biyu an dai...
Kotun majistret mai lamba, (72) mai zamanta a unguwar Noman’s land a jihar Kano, ta dage sauraron karar nan wadda hukumar tsaro ta farin kaya DSS...
Da safiyar yau Alhamis ne wasu matasa Sulaiman Abdullahi Bala da Amina Salisu su ka ga wata karamar yarinya dake unguwar Kwanar Jaba a Jihar Kano,...