Shugabar kungiyar Daliban makarantar horar da malamai ta mata a jihar kano, Farfesa Fatima Muhammad Umar, ta yi kira ga sauran dalibai da su kasance masu...
Dan masanin Kano Alhaji Abdullakadir Yusuf Maitama Sule, ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye don nemi na kansu ba wai dogara da aikin gwamnati...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barister Umar Usman Dan Baito, ya ce, kundin tsarin mulkin Nijeriya sashi na daya da sashi na biyu...
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da Hakimin Ajingi Alh. Wada Aliyu, a matsayin sabon shugaban Hukumar asibitocin kiwon lafiya a matakin farko...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta rantsar da sababbin ‘yan majalisar Jihar guda hudu wadanda suka lashe zabukan cike gurbi a baya-bayan nan. Daraktan kula da harkokin...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Wasu masu kutse da ba’a san ko su wanene ba, sunyi awon gaba da asusun Facebook na hukumar lura da ababan hawa ta jihar Kano wato...
Limamin masallacin Abubakar Sadik dake unguwar Sheka sabuwar Abuja a jihar Kano, Mallam Usman Muhammad Al’Ameen, ya ja hankalin iyaye da su rinka sauke hakkokin da...
Wata mata wadda ta shigar da karar mijinta a gaban kotu ta bukaci a tilasatawa mijin ta ya sake ta. Matar wadda muka sakaye sunan ta...