Cibiyar tallafawa marayu na Masjid Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, ta rabawa marayu maza da mata kimanin 324 kayan sallah...
Gwamnatin jihar Kano ta amince a cigaba da sallar juma’a a Kano, amma za’a cigaba da bin dokar lockdown a ranar ta juma’a. Gwamnan Kano abdullahi...
Kansilan yankin unguwar Na’ibawa a Kano Hamza M Abdulkarim ya ce tallafawa al’umma ita ce hanya guda da za ta ragewa al’umma radadin rayuwa musamman a...
Kwamitin kar ta kwana na gwamnatin tarayya kan cutar Covid-19 ya kara wa’adin sati biyu na kullen lockdown a jihar Kano. Shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta sanya wani matashi mai suna Amiru Umar a hannun beli. Tun da farko dai ‘yan...
Kungiyar da take tallafawa Al’umma ta Needs Assured dake karamar hukumar Nassarawa ta kai tallafin kayan amfanin yau da kullum gidan Marayu da ke unguwar Nassarawa...
Wani magidanci a yankin unguwar Rafin Kuka dake makwabtaka da gidan rediyon Manoma a unguwar Tukuntawa a jihar Kano ya nemi al’ummar musulmai da su tallafawa...
Gidauniyar Alhuda, wacce take Dorayi Karama a Kano ta tallafawa marayu 75 da kayan Sallah da na Abinci domin sa su farinciki da ragemu su radadin...
Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa babu wani jawabi da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa ‘yan Nijeriya game da halin da a ke...
Kungiyar tallafawa marayu ta jihar Kano dake yankin unguwar Ja’en a karamar hukumar Gwale ta bukaci shugabanni da masu hannu da shuni da su rinka kulawa...