Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Nemanja Matic, ya ce a yanzu haka babu wani mai tsaron raga da ya fi David De Gea...
Kungiyar kwallon wasan zari ruga ta Rugby ta kasar Burtaniya da kuma kasar Ireland sun tabbatar da cewa za su kai ziyara kasar Afrika ta Kudu...
Jami’in hulda da jama’a na kasuwar sayar da dabbobi da ke Kofar Na’isa, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa ya ce, rashin iya sarrafa naman rakumi wajen...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta baiwa mai horaswar ta Pep Guardiola damar ya sake rattaba mata kwantiragi. Kungiyar ta yanke wannan hukuncin ne bayan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, sun gurfanar da wani mutum mai suna Nasir Lawan, a kotun majistret mai lamba 10, da ke a unguwar Nomansland karkashin...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Wycombe Wanderers, Adebayo Akinfenwa, ya ce ya tattauna da mai horas da Liverpool Jurgen Klopp har ma ya mayar masa...
‘Yan kasuwa a jihar sun ce suna cikin mawuyacin hali kan rufe kasuwa da gwamnatin jihar ta yi tun bayan dage dokar zirga-ziraga a jihar kan...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Jurgen Klopp, ya ce kungiyar Arsenal za ta iya dawo wa karsashin ta kamar yadda take a baya...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufa’I ya rushe fiye da gidaje 50 a yankin filin Idin-bare-bari dake kofar Kona a karamar hukumar Zaria. Gwamnan wanda ya...
Al’ummar garin Gera da ke karamar hukumar Kumbotso su na korafi a kan yadda ake neman sauya musu dakacin da su ka zaba da wani mutum...