Gwamnatin jihar Kano za ta daga likafar babban asibitin karamar hukumar Bichi zuwa babban asibitin kwararru wanda zai kunshi gadajen kwanciya kimanin dari hudu mai bangarori...
Biyo bayan rahoton da hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA ta fitar a kwanakin baya da ke bayyana hasashen ta game da samun ambaliyar ruwa a...
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano ya ce, Babban abun da ke kara hauhawar farashin shinkafa a kasar nan bai wuce yadda...
Shugaban kwamitin PCRC, na ofishin ‘yan sanda da ke Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, Malam Garba Tafida, ya yi kira ga al’umma da su yi koyi...
Lauyan Malam Ibrahim Shekarau da Aminu Bashir Wali da kuma Mansur Ahmad, Barista Abdul Adamu Fagge, ya ce sun nemi kotu ta sallame su saboda shaidun...
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya bukaci al’umma da su rinka kawo ziyara hukumar Hisba domin ganin yadda a ke...
Dan wasan bayan gefen kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Alphonso Davies wanda ya tallafawa Bayern Munich ta lashe kofi uku a kakar da ta gabata...
Gwamnatin kasar Ingila ta tabbatar da cewa a kalla ‘yan kallo dubu daya ne za su fara kallon wasa a cikin fili a wasannin kwallon kafar...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Montpellier ta kasar Faransa, Vitorino Hilton, ya kasance dan wasan da ya fi kowane dan wasa a gasar Ligue 1...
Tun bayan da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG, Kylian Mbappe ya bayyanawa kungiyar sa cewa a karshen kakar nan zai raba gari da kungiyar...