Kungyar kwallon kafa ta Gyadi-Gyadi Kudu ta samu nasara a kan kungiyar kwallon kafa ta Unguwar Gano da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Raula dake unguwar Diso a karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ta dauki sabon mai horaswa Sani Tijjani Ljunberg. Manajan kungiyar...
Limamin masallacin juma’a da ke sansanin Alhazai a jihar Kano, Malam Habibu Haruna Ibrahim ya ce, rashin Istigfari ya na nesanta mutum da Allah da kuma...
Wani mai wasan kwallon Golf a jihar Kano, Yusuf Adamu Garkuwan Dutse ya ce da farko ya dauki wasan kwallon Golf a matsayin wasa ne na...
A ranar Lahadi ne za a fara gasar cin kofin Hon Abubakar Zakari Muhammad PA a filin wasa na asibitin Aminu Kano dake yankin karamar hukumar...
Wani dan wasan kwallon Golf, Ibrahim Abdullahi Haruna, ya ce nan gaba sai wasan kwallon Golf ya mamaye dukannin filayen jihar Kano saboda muhimmancin da wasan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a cikin kasafin kudin bana sarautun Kano hudu za su lakume Naira milayan 100, domin kawata su. Kwamishinan ma’aikatar kasafin kudi...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci majalisun tarayyar kasar nan da su bullo da wata doka da za a rika gwada dukkanin wani...
Darakta Janar na Cibiyar nazarin harkokin sufuri ta Najeriya, Dakta Bayero Salihi Farah ya ce, cibiyar su tana kokari wajen ganin mutane sun inganta tukin ababen...
Kungiyar kwallon kafa ta Shining Star Dorayi ta tabbatar da yin garanbawul a kungiyar sakamakon zuwan sabon mai horaswa Auwalu Maye da kungiyar ta yi. Cikin...