Babban limamin masallacin Juma’a na Umar Sa’id Tudun wada dake unguwar Tukuntawa gidan rediyon Manoma, Dakta Abdullahi Jibril Ahmad Ya ce, Laifi ne babba ya kasance...
Limamin masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama dake birnin Madina, Sheikh Salah bn Muhammad ya ce abun takaici ne yadda matasa ke jefa kan su cikin...
Dagacin yankin unguwar Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, Alhaji, Muktar Garba Nasir, ya yabawa wasu al’umma da ke kokarin samar da ofishin Bijilanti a yankin. Alhaji,...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul Tukuntawa Gidan maza, Malam Abubakar Ahmad Sorondinki, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinka kyautatawa junan su ta hanyar...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Barbare Almadabawi dake unguwar Bachirawa a jihar Kano, Malam Muhammad Yakubu Umar Madabo ya ce, neman ilimi farilla ne a...
Limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano dake unguwar Bompai SP Abdulkadir Haruna ya yi kira ga al’ummar musulmi da su guji ayyukan...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar Shari’a ta jihar Kano, Malam Dayyabu Haruna Rashid ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinka kulawa da Sallar Juma’a wajen...
Tsofaffin daliban makarantar Sakandiren karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke fama da matsalar rashin kujerun zama da kayan koyo da koyarwa a makarantar...
Shugaban kungiyar Makarantu masu zaman Kansu ta Jihar Kano Malam Muhammad Alhaji Adamu ya ce, yin bikin ranar yara ta duniya na taka rawa wajen karawa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, za ta fara hukunta masu tsokanar matan da su ka sanya riga Abaya. Babban kwamandan hukumar, Sheikh Muhammad Harun...