Rahotanni daga makusantan, Alhaji Bashir Othman Tofa, sun tabbatar da cewa za a yi jana’izar marigayin a gidan sa da ƙarfe 9:00 na safiya da ke...
Gidauniyar Al’ihsan a jihar Kano, ta yi kira ga manyan ƙasar da masu hannu da shuni da su rinka tallafawa matasa tare da ɗaukar nauyin karatunsu...
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar Kwalejin Rumfa a jihar Kano aji na 2000, ta ce za su mayar da hankali wajen tallafawa duk wani dalibi da ya...
Kocin rikon kwarya na Manchester United Ralf Rangnick ya ce yana matukar son dan wasan gaba Edinson Cavani ya ci gaba da zama a Old Trafford...