Wani mai sana’ar hatsi da ke kasuwar kayan abinci ta Danawau, a jihar Kano, Malam Magaji mazaunin unguwar Kurna, ya ce, rashin kudi ne ya sa...
Wani matashi mai suna Abdullahi Dorayi, a karamar hukumar Gwale, da ke jihar Kano, ya ce, a wata Talatin, ya kan samu fiye da dubu Hamsin...
Wani masanin Aljanu a jihar Kano, Yakubu Maigida Kachako, ya ce, bata garin Aljanu na taka rawa wajen tabarbarewar matasa, su fada cikin harkar shaye-shaye da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani mahaifi mai shekaru 60, Malam Bala da Ɗansa, Sunusi Bala mai shekaru 35, sun nutse...
Wani matashi mai suna Abubakar Salisu, mai sana’ar sayar da danyar Gobara, a kasuwar Gada da ke unguwar Rijiyar Lemo, karamar hukumar Fagge, ya ce, yana...
Wata tsohuwa tukuf mai suna Hansatu ‘yar shekaru 75, kuma mai lalurar gani makauniya, ta kwashe kwanaki hudu tana rayuwa a cikin wata tsohuwar Masan gargajiya...
Shugaban cibiyar bincike da horaswa a kan ci gaban Dimokaradiya da ke garin Zari, a jihar Kaduna, Farfesa Abubakar Sadik Muhammad, ya ce, ‘yan kungiyar NEPU,...
Wani manomi mai suna Ali Sulaiman da ke kauyen Kududdufawa, a karamar hukumar Ungogo, ya ce, babban kalubalen da suke fuskanta shi ne, rashin samun wadataccen...
Ana zargin wani matashi ya fake da sana’ar kidan DJ ya dauki wata matashi ya boye ta tsawon lokaci suna yawo tare da sanya ta tana...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar wani Alhaji mai suna Sani Idris Muhammed a kasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar...