A wasannin gasar ajin rukuni na daya da aka fafata a yammacin jiya. Rukuni na daya Dakata United 0-0 Ayaga Action Kofar Mata United 2-0 FC...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano ta dakatar da guda daga cikin mahukuncin kungiyar kwallon kafa Jet Bombers, Haruna Mai Nama daga shiga cikin harkoin kwallon...
Kotun shari’ar musulunci ta umarci da a yi wa wasu matasa uku bulala goma-goma tare da biyan Naira dubu 10 ga wani matashi domin ya yi...
Wani magidanci mai suna Muhammad Sulaiman mazaunin unguwar Kusa dake Makoda, bisa zargin shi da laifin tankwabar da Nama Tsire a hannun tsohuwar matar sa har...
Wata mata mai suna Zulaihat Auwal, ta nemi kotu da ta bi hakkin mahaifiyar su wadda ta rigamu gidan gaskiya, sakamakon wani mutum mai suna Aminu...
A ci gaba da wasannin Damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a Unguwar Sabon Gari a Jihar Kano, Shagon Bahagon da...
Wani dan wasan kwallon Golf a Kano, Rabi’u Muhammad Sallau ya ce wasan kwallon Golf wasa ne da sai an gwada a kan san na kwarai....
Sarkin Dawakin tsakar gida, Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero, ya ja hankalin al’umma da su ƙara ƙaimi wajen neman ilmin addini, domin dacewa da rahmar...
Wani lauya mai zaman kan sa dake a jihar Kano Barrister Umar Usmna Danbaito ya ce, rashin yin bincike kafin aurar da ‘ya’ya da iyaye ke...
Babbar kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin Shehun malami Ibrahim Sarki Yola ta aike da wani matashi gidan gyaran hali kan zargin sace...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ba za ta saurarawa duk wanda aka samu da laifin kwacen waya ba domin yanzu har kasashen ketare sun...
Wani mai lalurar rashin gani mai suna Usaini mauzaunin garin ‘Yar Mariya ya yi korafi akan yadda wasu bata gari su ka kwace masa kudin da...
Wata uwar gida ta gurfana a gaban kotu akan zargin sanadiyar konewar gaban mijinta ta hanyar zuba masa ruwan zafi a Buta ya je ya yi...
Wani mutum mai suna Abubakar Abdullahi ya shigar da karar wasu matasa a kan datse masa ‘yan yatsu guda uku, sakamakon kokarin baiwa wani mutum mai...
Mai unguwar Ɗan Bare D dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso Mallam Saifullahi Abba Labaran, ya ce, matukar iyaye suna son kaucewa shiga kuncin rayuwa sai sun...