Shugaban kwamitin tattara tallafin rage radadin yanayin Corona Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya ce a wannan karon ma gidaje dubu 50 ne za a rabawa tallafin...
Mai magana da yawun gidan ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, ba’a baiwa daurarru nama mai kashi saboda...
Al’ummar unguwar Wailari da ke karamar hukumar Kumbotso sun gudanar da gangami domin wayar da kai da kuma jan kunne a kan matasan da ke ta’ammali...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Wani matashi mai suna Abdullahi mai kimanin shekaru ashirin da biyu da haihuwa ya rasa ran sa, sakamakon shiga wani ruwa da ya yi a wani...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada mataimaka a bangarori daban-daban domin tafikar da aikin gwamnati. Sakataren gwamnatin Kano, Usman Alhaji Usman ne ya...
Mai tsaron ragar kungiyar Liverpool, Alisson Backer ya ce mai horas da kungiyar Jurgen Klopp ya ce yanzu ya fara samun nasara a kungiyar Liverpool. Alisson...
Katafaren kantin ShopRite ya karyata labaran da ake yadawa cewa zai dakatar da kasuwancinsa a Najeriya. Daraktan ShopRite a Najeriya Ini Archibong a wata tattaunawa da...
Sarkin tsaftar Kano kuma mai baiwa gwamna shawara a kan harkokin tsafta, Alhaji Jafaru Ahmad Gwarzo ya ce cin naman dabba mai dauke da cuta na...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya ce ba ya tunanin daukar manyan ‘yan wasa a kaka mai kamawa. Kungiyoyi da dama a Firimiya na ta...
Ana zargin wani magidanci da yunkurin haikewa wata karamar yarinya ‘yar shekaru 5, a unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso. Ana zargin magidancin yaja yarinyar...
Kungiyar gwamnoni a Najeriya ta koka kan kalubalen da ke cigaba da dabaibaye bangaren tsaro a fadin kasar. Shugaban kungiyar gwamnonin, kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode...
Mai magana da yawun rukunin gidajen gyaran hali da tarbiyya DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya yi kira ga sauran kungiyoyin al’umma da su rubanya ayyukan...
Gwamnan jihar Abia Dr. Okezie Ikpeazu ya sauke kwamishinan sufuri na jihar Ekele Nwaohammuo da shugaban kwamitin riko na karamar hukumar Umuneochi Mathew Ibe daga mukamin...
Gidauniyar tausayawa da tallafawa mabukata wato Empathy Foundation ta ja hankalin al’ummar da suka sami damar gudanar da ibadar layya da su rika tallafawa yaran da...