Bayanai sun bayyana cewar, wata maijego Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta...
A cikin shirin Baba Suda na jiya Talata za kuji cewa an gurfanar da wasu mutane biyu bisa tuhumarsu da hada baki wajen aikata laifi da...
Ruwa kamar da bakin kwarya da aka wayi gari dashi a Kanon dabo, bai zamewa kungiyar ICEADA tsaikon ganawa da masu ruwa da tsaki da ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci majalisar zartarwa domin tattauna muhimman batutuwa da rahotanni suka nuna cewa suna da alaka da kasafin kudi da shugaban zai...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Litinin 07 10 2019 kunji cewa wani yaro ya take wa aljanu jariri lokacin da yake tsaka da wasa....
Ma’aikatar Lafiya za ta hukunta duk jami’in ta da yayi almundahana a rabon gidan sauro mai magani. Daraktan kula da Lafiyar al’umma a ma’aikatar Dakta Imamu...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar Litinin 07 10 2019 kunji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci majalisar zartarwa domin tattauna muhimman batutuwa da...
Mazauna wani gida a unguwar Kofar Nassarawa a birnin Kano sun shiga dimuwa game yawan tashin gobara a gidan su. Rahotannin baya bayan nan sun tabbatar...
Hukumar kula da makarantun sakandare ta jihar Kano da hadin gwiwar hukumar dake kula da katin shaidar dan kasa ta kaddamar da shirin yiwa daliban sakandare...
Al’ummar garin Dan Zabuwa dake karamar hukumar Bichi sun koka dangane da wani kamfanin sarrafa Dutse mai suna China Civil Engineering Construction Company dake garin, bisa...