Saurari shirin Hangen Dala Download Now Ayi sauraro lafiya
A cikin shirin baba suda na ranar juma’a kunji cewar wasu dakarun hukumar karota sunyi dirar mikiya a tashar motar unguwa uku gidan wanka. Download Now...
Kungiyar Malaman jami’o’in ta kasa ASUU ta fara shirye-shiryen tafiya wani gagarumin yajin aiki biyo bayan bukatar gwamnatin tarayya na sanya malaman jami’o’i cikin tsarin biyan...
Rahotonni daga gidan adana namun daji na nan Kano na cewa zakin nan da ya kubuce a jiya ya kara guduwa daga cikin kejin jiminar da...
Muna kokarin ceto rayuwar Zakin da ya kubuce –‘Yan sanda Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tace tuni kwararrun jami’an ta sun shirya tsaf don cigaba...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin a harbe Zakin nan da ya kubuce daga gidan adana namun daji na nan Kano matukar...
Maimartaba Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi II ya bukaci al’ummar musulmin jihar Kano da su maida hankali kwarai da gaske wajen riko da addini. Sarkin wanda...
Cikin wata tattaunawa da shirin Hangen Dala yayi da Alhaji Aminu Gurgu Mai Fulu na jam’iyyar PRP ya bukaci ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da yaji...
Fitaccen mallamin addinin musuluncin nan dake lura da tarbiyyar kangararru wato Mallam Zakari Mamman Mai ‘Yan mari ya bayyana cewa shi baya sanyawa dalibansa mari, hassalima...
Matasan dake lodin ababan hawa a Unguwa Uku gidan wanka dake nan Kano, sun koka kan yunkurin hukumar KAROTA na tashin su daga wurin. Tun da...