Al’ummar jamhuriyar Nijar sun bi sahun takwarorin su wasu daga cikin kasashen musulman duniya wajen yin shagulgulan sallah karama tun bayan da majalisar musulinci ta kasar...
Maimartaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ya ce ranar Lahadi itace ranar Sallah a garin Zaria. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Wazirin Zazzau,...
Rahotonnin daga fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Juma’a. Hakan na nufi musulmi za...
Gwamnatin jihar Kano ta raba shanu da kayan abinci a cibiyoyin a jjiye masu lalular Kwakwalwa da gajjiyayyu goma sha uku dake fadin jihar domin sanya...
Na’ibin Limamin Masallacin Juma’a na Abubakar Dan Tsakuwa dake Ja’en Yamma Ring Road by Pass a karamar hukumar Gwale, Mallam Ibrahim Musa Alharazimi, kira ya yi...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Cummunity for Humman Right Network, Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...
Rundunar tsaro ta Civil Defence ta yi kira ga al’ummar jihar Kano cewa da su kasance ma su bin doka da oda wajen sanya makarin baki...
Hukumar KAROTA ta karyata rade-radin da a ke ta yadawa a kafar sada zumunta cewa shugaban hukumar, Baffa Babba Dan Agundi, a lokacin da gwamnan jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi wata ganawa ta musamman da ‘yan kwamitin masallacin Abdullahi Suka dake garin Zawaciki dake yankin karamar hukumar Kumbotso da...
Wasu mutane a birnin Kano sun yi kukan cewar Jami’an hukumar KAROTA su na kama su a cikin masallacin Idi a yi musu tarar kudade har...