A hudabar sa ta idin babbar Sallah, limamin masallacin Sabuwar Jami’ar Bayero a jihar Kano, Farfesa Auwal Abubakar ya gargadi al’ummar musulmi da su dage wajen...
Shugaban gidan gyaran hali na Kano, Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci ma su laifin da gwamnan Kano ya sallame su a ranar Sallah cewa su kasance...
Hukumar kwallon wasan Rugby ta amince a dawo gasar cin kwallon Rugby na duniya bangaren mata da maza a watan Oktoba. Za a dawo gasar a...
Kwamitin Kar ta kwana kan yaki da Corona a Kano ya ce ya zuwa yanzu sun auna kimanin mutane dubu 24 a gwajin gida-gida da su...
Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta nada Johan Lange a matsayin sabon daraktan wasannin kungiyar bayan ta sallami Jesus Garcia Pitarch. Kungiyar ta sallami Pitarch...
Tsohon dan wasan kungiyar Juventus, Andrea Pirlo ya zama sabon mai horaswa a kungiyar kwallon kafa ta Juventus ‘yan kasa da shekaru 23. Pirlo wanda ya...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 30 ga watan Yulin ko wace shekara a matsayin ranar abota ta duniya, da nufin wayar da kai da kuma...
Lokutan Sallar Idi Babba da za a gudanar a safiyar ranar Juma’a a wasu daga cikin masallatan Juma’a dake jihar Kano. Masallacin Juma’a na Ibadur Rahaman...
Masarautar Zazzau ta ce, ta soke hawan ranar sallah, da kuma hawan Daushe da a ka saba yi duk shekara. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, sun yi kokarin ganin masu hidimar aikin hakar kabari a Sharada gidan Kwari sun samu katin karbar tallafin...