Kotun majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a Aminu Muhammad Gabari ta aike da wani Jami’in damara na Cooperate Security gidan gyaran hali. Jami’in mai...
Hauhawar farashin kaya a Sudan ya wuce mizani yayin da farashin burodi da sauran kayan masarufi ke ci gaba da hauhawa. Alkaluma Hukumar kididdiga ta kasar...
Tsohon kwamishinan ‘yan sanda, Fulani Kwajafa, ya yi Allah wadai da yadda suka samu labarin jami’an rundunar SARS na cin zarafin mutane. Kwajafa wanda shi ne...
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) ta yi Allah wadai da yadda ake yiwa masu zanga-zanga barazana ta hanyar harba bindiga da jami’an ‘yan sanda ke yi...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce babu wani jami’in da ya taba kasancewa karkashin sashen yaki da fashi da makami na SARS da aka rushe da...
Hukumar Kula da Ilimin Firamare ta Jihar Filato (SUBEB) ta kori malaman firamare sama da 122 wadanda suka samu aiki da takardun bogi. Shugaban hukumar, Farfesa...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce adadin mutanen da cutar Covid-19 a fadin kasar sun tasamma 60,834 bayan da aka gano karin...
Hukumar fansho ta jihar Kano, ta ce sama da naira biliyan ashirin ‘yan fansho suke bin gwamnati a jihar, yayinda aka bullo da wani shirin tantance...
Gwamnatin Kano ta koka bisa dimbin basukan da take bin malaman makarantun firamare a bangaren fansho, yayinda Hukumar makarantun firamare ta tara kusan kaso casa’in na...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa matasan Kano akan gudunmawar da suke bayar wa ga jamian tsaro da gwamnati domin tabbatar da zaman lafiya...