Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya yi alkawarin baiwa jam’iyyar All Progressives Congress, APC, dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu kuri’u dari a...
Cristiano Ronaldo ya ce, Manchester United ta ci amanar sa yayin da ya ce, mai horas da kungiyar Erik ten Hag da wasu manyan jami’an gudanarwa...
Gwamantin tarayya ta ce, nan bada daɗewa ba za a kammala aikin ginin gidan gyaran hali da ke garin garin Jan Guwa a jihar Kano. Bayanin...
Tauraron mawakin Najeriya, Kizz Daniel, ya shiga cikin jerin fitattun mawaka da za su taka rawa a gasar cin kofin duniya na 2022 a Qatar. Kizz...
Tsohon dan wasan baya na Real Madrid, Roberto Carlos, ya yi imanin cewa kungiyar kwallon kafa ta Brazil ba kamar yadda ta ke a da ba....
Kotu ta yanke hukuncin cewa wani mutum da aka kama a wani asibiti a Scotland a bara, dan kasar Amurka ne mai suna Nicholas Rossi, bayan...
Wani jami’in gudanarwa na Amurka ya ce, ya na kallon abubuwan da ke faruwa a Twitter tare da “damuwa sosai” bayan da aka bayar da rahoton...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar mutum ya dauko aikin alheri wanda zai ci gaba...
Miguel Almiron da Eddie Howe kowannensu ya lashe kyautar gwarazan Premier na wata-wata a Newcastle United. Almiron shi ne Gwarzon dan wasan watan na Oktoba, kuma...
An dakatar da wani magoyin bayan kungiyar Leeds United, daga halartar duk wani wasan kwallon kafa na tsawon shekaru hudu, bayan ya zagi dan wasan West...