Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce cutar tarin fuka na ƙara yaɗuwa a tsakanin al’umma, wanda hakan tasa gwamnati jihar ta samar da wajan gwaji...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta ƙasa da ƙasa ta International Human Rights Commission, ta soki lamirin majalisar dattawan ƙasar nan, kan dakatar da sanatan Bauchi...
Gwamnatin Kano ta ce Malamai na da hakkin bibiyar yadda take raba tallafin kayan abincin a Kano. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Dan majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Gaya, Ajingi da Albasu Dakta Ghali Mustafa Fanda ya fara rabon tallafin kayan abinci ga al’ummar kananan hukumomin uku....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci ƙaddamar da rabon tallafin kayan abinci da gidauniniyar Dangote Foundation za ta rabawa al’ummar kasar nan, domin...
Hadaddiyar kungiyar masu shirya fina-finai ta Mopan na sanar da dukkanin wadanda sukayi rijista cewa za ta fara bayar da shaida wato ID CARD ga masu...
Wasu matuƙa ababen hawa a ƙasan gadar ƙofar Nassarawa bakin Diga, sun koka tare da neman ɗaukin gwamnatin Kano, da shugabancin hukumar Karota ta jihar, bisa...
Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ya koka dangane da yadda ake ciyar da abincin azumi a mazabar gidan maza dake karamar hukumar birni a nan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bai wa shuwagabannin hukumomi da ma’aikatun gwamnati hadin kai yadda ya dace, domin sauke nauyin al’ummar jihar....
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta batun da ake yaɗawa kan cewar gwamnatin bata ajiye kwarya a gurbin ta ba wajen nadin shugabannin ruko na kananan hukumomin...