Al’ummar garim Ja’en dake ƙaramar hukumar Gwale, sun yi tattaki zuwa ofishin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO, da ke Rubadu road Gyadi-gyadi dan gabatar...
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a Gyadi-gyadi dake jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman, ta yi umarnin da a gabatar mata da...
An shawarci al’umma musammam ma mawadata da ƴan kungiyoyin ci gaban al’umma, da su ninka ƙoƙarin su wajan tallafawa mabukata, domin sanya mu su farin ciki...
Rundunar ƴan sanda shiyya ta daya Zone One, dake nan jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin ƴan masa’antar shirye...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ba za ta saurarawa dukkan irin matasan da suke ɗauke da ɗabi’ar nan ta ƙwacen wayoyin mutane, da faɗan...
Aƙalla sama da shaguna 40 ne suka ƙone a unguwar Zawaciki dake ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sakamakon tashin Gobara da misalin ƙarfe 12:30, na...
Allah ya yiwa Na’ibin limamin masallacin Juma’a na gidan Sarki Mallam Nazifi Muhammad Ɗalhatu, rasuwa a yammacin yau Talata. Rahotanni sun bayyana cewar Marigayin Mallam Nazifi...
Yayin da ake cikin Azumin watan Ramadan na tara a yau Talata, Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano, ta buƙaci haɗin kan al’ummar gari,...
Rahotanni na bayyana cewa wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto, ta yi sanadiyyar ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da...
Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano Ali Haruna Makoɗa, ya sha alwashin farfaɗo da cibiyar tara ruwar nan mai lamba 6 wato River Inteake, dake Challawa,...