Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa yawaita salati ga manzon tsira Annabi Muhammad (s.a.w) yana da muhimmanci ga ruwar musulmi. Sheikh...
07:19pm Wakilin mu Abba Ibrahim Lafazee da a yanzu haka yake fadar ta maimartaba sarkin Kano, ya rawaito mana cewa a jawabin Sheikh Dahiru Usman Bauchi...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano shiyya ta daya dake Kano ta raba tallafin bashin baburan Adai-daita sahu da babura masu kafa biyu ga jami’anta guda dubu daya....
Hukumar kula da manyan makarantun jihar Kano, ta kaddamar da raba kaji da kwai ga makarantun sakandiren kwana dake Kano. Da yake kaddamar da raba kaji...
A cikin shirin Baba Suda na ranar alhamis 03 10 2019 kunji cewa wata matashiya ta tsinci wani jariri sabuwar haihuwa a yankin karamar hukumar Dotsa....
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a unguwar gyadi-gyadi ta cigaba da sauraron karar da fitacciyar yar wasa Hausa Amina Amal ta shigar, domin neman hakkin...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa duk mutumin da ya gina gida da zummar bayar da haya dole ne...
A cikin shirin hangen Dala na ranar laraba 02 10 2019 kunji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a Afirka ta kudu tare da wasu mukarrabansa,...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Laraba 02 10 2019 kunji cewa wata matashiya da ta kwankwadi kayan maye tace kawarta ce ta sha da...
An bayyana cewa, yawan kashe kashen da ake samu a cikin al’umma Yana da nasaba da karancin tsoran Allah da mutane suke ji, wajan tafikadda al’amuran...