Wata matashiya yar shekaru 17 ta gurfana gaban kotun majistare mai lamba 30 dake unguwar Gyadi Gyadi domin amsa tuhumar jibgar gyatumar ta mai shekaru 41....
Kotun karbar kararrakin zabe anan Kano karkashin mai sharia Halima Shamaki ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a jam iyyar...
Wata Ungozoma Mai suna Tambai Sani ta tsinci kanta cikin badakala, sakamakon zargin da akayi mata na karbar haihuwa, da yunkurin jefanar da jaririyar da aka...
Sakamkon gyare gyare da rundunar yan sanda ta aiwatar a dakunan ajiye masu laifuka a chaji ofis dake Kano da kewaye, rundunar ta ce tana maraba...
A cikin shirin Baba Suda na jiya Litinin kunji cewar wani boka ya tsinci Talatar sa a Laraba saboda ana zargin yana tsare ‘yan mata a...
Saurari shirin Hangen Dala na jiya Litinin tare da Ahmad Rabi’u Ja’en Download Now Ayi sauraro lafiya.
Kotun Majistiri mai lamba 11, dake zaman ta a rukunin kotunan sakatariyar Audu Bako A jiya ta saurari shari’ar mutumin nan Salisu Rabi’u wanda ake zargi...