Kotun majistret Mai lamba 15 karkashin Mai sharia muntari Garba Dandago ta sanya sadiya Haruna a hannun beli. A yayin da yake bayyana ra’ayin kotun, mai...
Tsohon jami’in hulda da jama’a na kasuwar Singa, Abubakar Abdullahi Kanabaro ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye su nemi na kan su, dan rufawa...
Al’amari na labari kan zo da arashi inda wasu abubuwan kan faru a wani lokaci da abu makamanci ke daukar hankali. Cikin shirin Baba Suda na...
Babbar kotun jaha Mai lamba 8 karkashin jagorancin Justice Usman na Abba ta sanya ranar 7 gobe dan yanke hukunci a kunshin tuhumar da gwamnatin jiha...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a justice Usman Na’abba ta sanya ranar 14 ga watan gobe domin sauraran martani daga bakin wani lauya...
Cibiyar wayar da kai da bunkasa arziki wacce aka fi sani da Light House ta kaddamar da feshin maganin sauro na hayaki da na ruwa a...
Tun bayan da ya bayyana wa duniya cewar babu batun yunwa a Najeriya ministan noma Alhaji Sabo Nanono ke fuskantar turjiya, game da kalaman da yayi...
Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago ta aike da wata mata mai suna sadiya Haruna gidan gyaran hali. Tun da farko...
Kungiyar wayar da kan al’umma tare da kyautata musu jindadi da walwala ta Kangala dake Kano, ta yi kira ga al’umma musamman ma matasa da su...
Wani Malami mai suna dr. Mas’ud Abdullahi a kwalejin koyon aikin lafiya dake Bebeji wanda ake zargin da haikewa matar aure. Tun da fari dari kotun...