Lionel Messi ba ya cikin tattaunawa don kulla yarjejeniya da kungiyar Inter Miami ta Major League a karshen kakar wasa, in ji wakilin dan wasan Paris...
Lionel Messi yana gab da yarjejeniyar shiga MLS franchise Inter Miami a karshen kakar wasan Turai ta 2022-23, in ji wani rahoton The Times. Fitaccen dan...
Dan wasan tsakiya na Brazil, Casemiro ya yi magana a karon farko game da batun Cristiano Ronaldo da Manchester United wanda ya sa fitaccen dan wasan...
Kylian Mbappe ne ya ci wa Faransa kwallo biyu a lokacin da zakarun gasar suka kafa wata ta doke Denmark da ta zama ta farko a...
Dan wasan gaba na Ghana Osman Bukari ya ce, bai raina Cristiano Ronaldo ba a lokacin da ya kwaikwayi murnar kwallon da tauraron dan kwallon Portugal...
Neymar ba zai buga wasanni biyu na gasar cin kofin duniya da Brazil za ta buga ba, bayan da ya samu rauni a kafarsa ta dama,...
Shahararren dan wasan kwallon kafa, Pele, ya aike da sako ga ‘yan wasan Brazil, ciki har da Neymar da su dawo da gasar cin kofin duniya...
A ranar Laraba 30 ga watan Nuwamba ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta kasa na kakar 2022 da 23 (NWFL)....
Tsohon kyaftin din Najeriya, John Mikel Obi, ya bayyana dalilan da suka sa bai taba zama masoyin Cristiano Ronaldo ba. Mikel Obi ya dage cewa, ya...
Rundunar ‘yan sanda jihar Nasarawa, ta ce, ta gano gidan da ake zargin a na sayar da jarirai a karamar hukumar Karu na jihar. Rundunar ta...
Tsohon mai tsaron ragar Arsenal, David Seaman, ya bukaci kungiyar da ta sayi tsohon dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo. Seaman ya yi imanin cewa, zai...
‘Yan sandan kasar Indiya, sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar Ibilis da aka ƙwace a hannun wasu mutane da ke safararta aka...
Kungiyar masu samar da ruwan leda (ATWAP) ta kara farashin ruwan leda daya zuwa Naira 300. Shugabar kungiyar, Clementina Ativie, ce ta bayyana hakan a wata...
Gwamnatin jihar Ondo ta saka kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars a kasuwa domin siyar da kungiyar. Gwamnatin jihar Ondo ce ta dauki nauyin kungiyar. Sai...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila FA, ta ci tarar Kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo tarar fan 50,000 tare da dakatar da shi wasanni biyu. Bayan...