Shugaban wata kungiya mai zaman kanta da ake kira da Rescue the women foundation, dake taimaka yara mata da ma matan gaba daya Salim Wada Usman,...
Dagacin garin Sharada, Alh Iliyasu Mu’azu Sharada, ya ce hadin kan matasa a cikin unguwannin jihar Kano shi ne zai iya bada dama wajen ganin unguwannin...
Kungiyar Kwallon kafa ta Nijeriya ta yi kunnen doki 1-1 da takwararta takasar Brazil a wani wasan sada zumunci da aka fafata a babban filin wasa...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da cafke shahararriyar jarumar nan ta soshiyal midiya wato Sadiya Haruna, biyo bayan wani sabon rikici da ya barke...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Alhamis 10 10 2019 kunji cewa wani mutumi da ake zargin boka ne ya aiki wani miciji tun daga...
A cikin shirin hangen dala na ranar alhamis 10 10 2019 kinji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasar nan...
Sashin kula da lafiyar kwakwalwa na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano ya tabbatar da cewa kowacce dakika 40 mutum guda na kashe kansa a fadin...
A cikin shirin Baba Suda na ranar LARABA 09 10 2019 kunji cewa wasu matasa da ake zargin sun gwanda tsayin hannunsu akan wata kosashshiyar tinkiyar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi karin harajin kayayyaki na VAT daga kasha biyar zuwa kashi bakwai da rabi. Shugaban ya yi wannan jawabi ne...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar LARABA 09 10 2019 kunji cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi Karin harajin kayayyaki na VAT daga...