Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Adullahi Haruna Kiyawa ya shaidawa Freedom Radio cewa, sojoji uku na hannun su sakamakon wata hatsaniya da ta...
Jim kadan bayan dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kasar Rasha inda ya halarci wani taro na kasashen Afirka, yanzu haka dai ya sake fita zuwa...
Mai girma babban sakataren zartarwa na hukumar dake kula da manyan makarantun sakandare ta jihar kano Dr Bello Shehu ya yi kira ga dukkannin shugabannin makarantun...
A cikin shirin baba suda na ranar litinin kunji cewa yan hisbah sun kai samame garin badume dake karamar hukumar Bichi. sannan kunji cewar za’a fara...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar litinin 28 10 2019 kunji cewa bayan dawowar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari daga kasar Rasha, yanzu haka dai...
Babban jojin Kano Justice Nura Sagir Umar ya yabawa kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano bisa yadda suka ware kwanaki 6 dan fadakar da al’umma...
wata matashiya dake shirin zama amarya nan da kwanaki biyar ta yi batan dabo lokacin da babur mai kafa uku ya tintsira cikin wani kogi yayin...
Tsohon injiniyan talabijin mai suna Haruna Sani-Mainagge, wanda a yanzu ya koma siyar da garin kwaki hadin talatin ya ce matarsa ce ta bashi shawarar farawa....
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta sake kama wata mata da ake zargin ta dauki wani almajiri za ta tafi dashi, bayan kuma an kamata sai ta...
Wasu iyaye mata sun gudanar da wata zanga-zangar lumana Sabo da zargin cewa wani attajiri ya gine musu hanyar zuwa gidajensu da wani Alhaji Yusuf ya...