Anyi kira ga masu shirya wasan kwaikwayon Birnin Dala na Talbijin dasu duba yiwuwar mayar da shirin cikin Littafi yadda Ɗalibai da Manazarta da masu bincike...
Malamai da mabiya addinin musulunci a jihohin Arewacin kasar nan sun dauki tsawon lokaci suna fafutukar ganin an kafa shari’ar musulunci a sassa daban-daban na kasar....
Rahotonni daga jihar Legas na cewa Allah ya yiwa Hajiya Aishatu Abubakar Tafawa Balewa uwar gidan marigayi firaministan kasar nan na farko, wato Alhaji Abubakar Tafawa...
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar tuni suka sayo wata na’ura wadda zata dinga gano masu laifi a duk inda suke. Gwamna...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta cafke wasu mata 3 da aka samu da kananan yara guda biyu ‘yan kimanin shekaru 2 zuwa 4, an...
Ku cigaba da bibiya ana sabunta wannan shafi da sabbin bayanai. 12pm Adai-dai wannan lokaci kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jahar kano suna tattaki zuwa gidan...
Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sauke ‘yan kwamitin gudanarwa na hukumar na kananan hukumomi 44 dake Kano. Wannan bayani ya fito ne daga bakin babban...
A wani bangaren na bukukuwan cikar ta 74 da kafuwa, majalisar dinkin duniya wato UN ta fidda kididdigar alkalumman jin kai da ta ke aiwatar wa...
Kungiyar ma’aikata masu kula da zirga-zirgar jiragen sama ta kasa NATCA ta ce akwai damammaki da matasa zasu iya nema a cikinta. Mataimakin shugaban kungiyar na...
Mahukunta a makarantar Farfesa Ango Abdullahi dake Zaria, sun tabbatar da cewa jarumin fina-finan Hausa Adam A. Zango ya dauki nauyin karatun dalibai marayu guda 101...